Sana'o'i
Ana koyar da sana’o’i a cibiyar da uwargidan Gwamna Almakura ta kafaJihar Nasarawa na daya daga cikin jihohin kasar nan da ke da burin magance matsalolin da ke addabar mata da kananan yara ta hanyoyin da suka dace. Karanta raguwar a nan... |
Ra'ayin aminiya
Taron tattalin arzikin jihar Legas na shidaTaron bunkasa tattalin arzikin Jihar Legas na shida wanda aka yi wa lakabi da Ehingeti 2012, wanda aka gudanar a ranakun 22 zuwa 24 ga Afrilun, ya nuna kwazo da... Karanta raguwar a nan... |
Fitattu a labarin mako
Shugaba Jonathan zai tantance ayyukan ministocinsaShugaba Jonathan Goodluck zai tantance ayyukan ministocinsa, don ya gano ko ministocin sun gabatar da ayyukan da za a ce kwalliya ta biya kudin sabulu. Karanta raguwar a nan... |
Rahoton musamman
An yi takaddama a shari’ar wadanda ake tuhuma da kai harin 11 ga SatumbaShari’ar mutum biyar da ake zargi da da harin 11 ga watan Satumbar 2001, kan Cibiyar Kasuwanci ta Duniya, ta ki ci, ta ki cinyewa. Karanta raguwar a nan... |
Gargadin Buhari game da zaben 2015 ya tayar da kura
Jawabin da Janar Buhari ya yi a wajen tarbar ’ya’yan jam’iyyar CPC reshen Jihar...
Limamai da Malamai sun bukaci a kara ofishin ’yan sanda a Rigasa
Majalisar Limamai da Malamai ta garin Rigasa a karamar Hukumar Igabi ta Jihar Kaduna,...
Jam’iyyar CPC ta zargi Gwamna Babangida da danne kudin kananan hukumomin Neja
Jam’iyyar CPC reshen Jihar Neja ta zargi Gwamna Mu’azu Babangida Aliyu da hana...
Majalisa ta nemi a hukunta Diezani da Ahmadu Ali da sauransu
Majalisar Tarayya ta nemi a hukunta Hukumar Gudanarwar Kamfanin Mai na kasa (NNPC)...
Gwamnonin da suke yin abin kirki ba su cika surutu ba -Shehu Malami ...Ba zan daina surutu ba- Gwamna Babangida
Sarkin Sudan na Wurno, Jakada Shehu Malami ya ce gwamnonin Arewa da suka gaza ne...
Yadda muka tsira daga kisan gillar Oslo
Wasu mutane biyar da suka tsira daga kisan gillar Oslo, sun bayar da shaida a kotu...
Shugaba Putin ya yi alwashin nuna karfin ikon Rasha a fadin duniya
Shugaba bladimir Putin ya tsaya tare da manyan janar din sojan Rasha a dandalin “Red...
Mabiyan tsohon shugaban Mali sun yi yunkurin kifar da gwamnatin kasar
Sojojin da suka yi juyin mulki a kasar Mali sun yi musayar wuta da wasu sojoji da...
Shugaba Zuma ya auri matarsa ta shida
Shugaba Jacob Zuma na Afirka ta Kudu, ya tabbatar da auren wata mata da suka dade...
Wanda ya yi wa mutum 77 kisan gilla a bara ya ce in ya samu dama zai kara
Ander Brebik ya kare kansa daga zargin kisan gillar da ya yi wa mutum 77, inda ya...
Arewa da Yammacin Najeriya: Kowa na neman shugaba
Daga dukkan alama manya Arewa da na Yammacin Najeriya sun bazama neman hadin kan...
Kalaman T. Y. danjuma: Shugabannin Arewa ku saurara
“Mu da muke kiran kanmu `yan Arewa; gidanmu ya kama da wuta. Kada mu yaudari kanmu,...
Kalaman T. Y. danjuma: Shugabannin Arewa ku saurara
“Mu da muke kiran kanmu `yan Arewa; gidanmu ya kama da wuta. Kada mu yaudari kanmu,...
Kwamitin badakalar tallafin man fetur: Shugaba Jonathan ake jira
Akasarin mutanen Najeriya, musamman wadanda suke son ganin an kamanta gaskiya da...
Kwamitin Orosanye: Gyara ko barna?
A cikin makon da ya gabata ne tsohon shugaban ma`aikatan gwamnatin tarayya kuma shugaban...
Fahimta ta kan Fannin Ilimin Sararin Samaniya (8)
Dakta Adnan Abdulhamid, FCE Kano
Rayuwar matasanmu a dandalin facebook
Wata Sabuwar Duniya
Tuna Baya….
Wadanda suka saba karanta wannan shafi tun farkon farawa sun san cewa a duk karshen...
Tsakanin kwakwalwa da zuciya, wa ke samar da Tunani? (9)
A nasu sakamakon binciken, Dakta Gary Schwartz da Linda sun gano cewa, yadda kwakwalwa...
Kwararowar Hamada Arewacin kasar nan ina mafita?
Da sunan Allah Mai rahama Mai jinkai , Mamallakin ranar kiyama, Mai juya yanayi...
kalubalen da ke gaban talakan Najeriya
Assalamu alaikum.
Dangantakar Amurka da kasashen duniya
Tun da mahukuntan kasar Amurka suka zargi dan Najeriyan nan mai suna Farouk Umar...
Muguwar manufar Obasanjo ta fito fili
Lokacin da na ji Kamfanin Media Trust sun gayyaci tsohon Shugaban kasa Olusegun Obasanjo...
Abubuwa bakwai da suka fi ci wa ’yan Najeriya tuwo a kwarya
Ana yi wa Najeriya kirari da uwa mai ba da mama ga dukkan kasashen da ke nahiyar...
kokarin kawo sauyi ta sa dankwambo ya tsunduma a siyasa
Gwamna Hassan Dankwambo, mutum ne wanda ba ya bukatar wata doguwar gabatarwa, musamman...
Kawar da zalunci a Najeriya: Ta ina za a fara? (2)
Aikin wadanda ake zaba ne su kwato wa duk wanda aka zalunta hakkinsa daga hannun...
Kawar da zalunci a Najeriya: Ta ina za’a fara? (1)
Babban abin ban haushi da takaici a kasar nan shi ne a daidai lokacin da aka banzatar...
Ta’aziyyar Shehu Bakauye: Mutumin mutanen karni na 21 (2)
Lokuta da yawa na kan ziyarce shi domin samun labarai ko a Sakkwato ko kuma Gusau...
Ta’aziyyar Shehu Bakauye: Mutumin mutanen karni na 21 (1)
Na dade ina nazarin dangane da tsarin da zan bi dangane da bayyana rayuwa da kuma...
Bayani kan azumin watan Rajab
Da sunan Allah Mai yawan rahama Mai yawan jinkai, gaisuwa da yabo su tabbata ga Ma’aikin...
Ladubban shiga gida da ziyara a Musulunci (2)
A makon jiya ne muka fara gabatar da wannan darasi kan ladubban shiga gida da ziyara...
Ladubban shiga gida da ziyara a Musulunci (1)
Godiya ta tabbata ga Allah Ubangijin kowa da komai. Tsira da amincin Allah su kara...
Macen da Allah Ya tsine mata
Daga Abu Ja’afar bin Ibrahim Nadabo kankara
Wani abu kan hakkin makwabci a Musulunci
’Yan uwa Musulmi assalamu alaikum warahamatullah!
’Yar fim Cassandra Gabriel ta rasu
Cibiyar shirya fina-finai ta Nollywood ta sake shiga cikin rudani sakamakon mutuwar...
Yadda tekun Seme-Boda ke nishadantar da jama’a
Daga nesa za ka rika jin karar ruwa amma da ka iso kusa da inda ruwan yake sai ka...
Sarkin Jama’are ya albarkaci wakata - Badariyya
“Godiya ga mutan Jama’are, Jama’are garin Badariyya!” Wakar da take ta tashe...
Baje kolin ’yan rawar Bankaura na Jihar Katsina
’Yan rawar Bankaura wasu fitattatun masu barkwanci ne ta hanyar rawa dake a Jihar...
